32 | BAN TABA SAMUN HAWAN JINI BA, SAI DA NAZO MASALLACIN SULTAN BELLO | DR. MUH'D SULAIMAN ADAM | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Description
MUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU’AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN BELLO (TARIHINSA, TSARIN GUDANARWA, DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA DA YAMMACIN AFRIKA.
#podcast #arewa #interview #kaduna #islam #hausa
BATUTUWAN SHIRIN:
00:00 BUDE SHIRIN
01:40 SHINFIDA
06:06 TAKAITACCEN TARIHIN MALAM DA GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI, DA NA RAYUWA
56:05 TASIRIN JAMI’IAR MUSULUNCI TA MADINA A AL'UMMAR NAJERIYA
01:12:33 ASALIN KAFA MAKARANTAR ALBAYAN A JOS, SAU NAWA AKE KONA TA?
01:25:38 TASIRIN MALAMAN DA SUKA YI JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU
01:32:47 MALAMAI DA MALUM-MALUM A SOSHIYAL MEDIYA
01:39:47 MATSALAR TARBIYYA DA ILIMI A KOYARWAR MALAMAI
01:42:25 YAUSHE ZAN YI MU’AMALA DA WANDA MUKA SABA DA SHI A ADDINI DA AKIDA DA MAZAHABA?
01:51:25 A WANE LOKACI NE MUSULMI ZAI YI WA DAN UWANSA MUSULMI INKARI KO RADDI?
02:04:13 YAUSHE MALAMI ZAI YI UZULA (YA KEBE) YA DENA MAGANA A KAN ABIN DA YA SHIFI AL’UMMAR MUSULMI
02:07:08 YAUSHE NE MALAMI ZAI KASANCE MAI FADA A JI A CIKIN AL’UMMA?
02:08:31 MAFI GIRMAN MATSALOLIN AL’UMMA A YAU TA BANGAREN ZAMANTAKEWAR AURE
02:26:10 HANYOYIN MAGNECE MATSALAR AURE BA TARE DA WANI NA 3 YA SHIGO BA
02:32:14 BUKUKUWAN AURENMU DA AL’ADUN TURAWA, DA TASIRINSU GA TARBIYYAR YARA DA AL’UMMA
02:40:17 HANYAR AMFANI DA WAYA DON SAMUN ZAMAN LAFIYA TSAKANIN MA’AURATA
02:45:02 MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA
02:58:20 JAN HANKALI GA ‘YAN SIYASA, DON YIN JAGORANCI NA GARI
03:13:50 MATSALAR TSARO A MAHAGAR MALAMAI
03:22:21 MASALLACIN SULTAN BELLO, (TARIHI, TSARIN GUDANARWA DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA GABADAYA DA KUMA YANKIN YAMMACIN AFRIKA)
04:23:23 RUFE SHIRIN